"Da zaran mace ta soma nuna alamomin tsufa, kallon da ake mata bai tsaya kaÉ—ai akan rashin jan hankali ba, ana raina kwazon mu," a cewar Bonnie Marcus mai shekara 72. Bonnie Marcus ta kafa wata ...
Kusan rabin al'ummar duniya sun gudanar da zaɓuka a 2024, to amma an samu raguwar wakilcin mata a jagoranci. A cikin kashi 60 na ƙasashen da suka gudanar da zaɓukan an samu raguwar wakilcin mata a ...