Wata cibiyar gudanar da bincike a kan rikice-rikice a duniya wadda ke Sweden ta ce mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zaman tankiya da ake yi a gabashin Asia sun taimaka wajen gagarumar karuwar ...
Dan wasan Chelsea, N'Golo Kante ba zai wakilci Faransa ba a gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar, bayan da aka yi masa aiki kan raunin da ya ji. Kante mai shekara 31, ya ji rauni a wasan da ...
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus, yayi gargadin cewa cutar coronavirus ba ita ce annoba ta karshe da za ta gasawa duniya aya a hannu ba. Tedros ya bayyana haka cikin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results